Labarai
Da dumi’dumi kawo Yanzu Abba Gida-Gida ya lashe zaben kananan hukumomi bakwai a jihar Kano.
Dan takarar gwamnan jihar Kano karkashin jam’iyar NNPP Engr Abba Kabir Yusuf ne kan Gaba bisa ga Sakamakon Dake fitowa na wasu kananan hukumomin jihar Ga Sakamakon kananan hukumomi bakwai daga jihar Kano
Madobi
APC 17,102
NNPP 25,324
001 RANO LG
APC 17,090
NNPP 18,040
002 ROGGO LG
NNPP 18,211
APC 11,007
003 MINJIBIR LG
NNPP 17,400
APC 15,472
004 UNGOGO LG
NNPP 34,500
APC 15,688
005 GARUN MALAM LG
NNPP 15,400
APC 14,958
006 ALBASU
NNPP 19,952
APC 16,959