Labarai

Da dumi’dumi: Kotun korafin zabe ta Kori karar da Abba Ganduje ya shigar kan kalubalantar Nasarar Tijjani Jobe na NNPP.

Spread the love

Majalisar dokokin jihar Kano ta yi watsi da karar da Umar Abdullahi Ganduje na jam’iyyar APC ya shigar na kalubalantar nasarar Tijjani Abdulkadir Jobe na NNPP a zaben majalisar wakilai ta tarayya da aka gudanar a ranar 25 ga watan Maris. 2023.

Alkalin kotun mataki na uku, ya yi watsi da karar saboda rashin cancanta.

Kotun ta yi watsi da cewa mai shigar da kara ya kasa gabatar da isassun shaidu da za su tabbatar da zargin a yayin gudanar da zaben.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button