Labarai
Da dumi’dumi: Kotun sauraron kararrakin zaben zata yake hukuncin tsakanin Tinubu da Atiku.
Kotun sauraren kararrakin zaben shugaban kasa zata hukunci kan karar da dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya shigar na kalubalantar nasarar da shugaba Bola Tinubu na jam’iyyar APC ya yi a zaben ranar 25 ga watan Fabrairu.
Kwamitin mai mutane biyar karkashin jagorancin mai shari’a Haruna Tsammani, zai yanke hukuncin zuwa ranar da za asa Kuma a sanar da bangarorin.