Labarai
Da dumi’dumi Sakamakon mazabu Dake fitowa daga kaduna ya nuna Uba sani ne kan Gaba da tazarar kuri’u masu yawa.

Sakamakon Dake fitowa na wasu sassan Jihar Kaduna na cewa Sanata Uba sani na jam’iyar Apc ne ke kan gaba.
Ga wasu Sakamakon
Sabon Gari North Ward 11, Kaduna South LG
Gwamna:
APC 6964
PDP 2058
‘Yan Majalisa
APC 6373
PDP 2583
Alhadulillah sign seal and delivered.
Mazabar Badiiko Mai Akwatu 13
Gwamna
APC – 5817
PDD – 3239
Dan Majalisa
APC – 5755
PDP – 3414