Labarai

Da dumi’dumi: Shugaba Tinubu zai karbo bashin dala Bilyan biyu $2bn a bankin duniya domin tallafawa kasafin ku’din na 2024.

Spread the love

Gwamnatin Shugaba Bola Tinubu zata karbo bashi domin tallafawa kasafin ku’din Nageriya Ministan Kudin Nageriya kuma Ministan Tattalin Arziki, Wale Edun, ya sanar da cewa Majalisar Zartarwa ta Tarayya (FEC) ta amince da karbo lamunin samun rangwame na $1B daga AFDB don tallafawa kasafin kudi.

Wannan shi ne lamuni da za a karbo na rangwame na biyu da muke samu don kasafin 2024. An fara lamuni na dala biliyan 1 daga bankin duniya.

Ya zuwa yanzu, muna fatan samun rancen rangwame na dala biliyan 2 a matsayin tallafi ga kasafin kuɗi na 2024.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button