Labarai
Da dumi’dumi Shugaba Tinubu zai yi tafiya zuwa Kasar wajen na tsawon kwanaki uku


A ranar Laraba 14 ga watan Agusta ne shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu zai tashi daga Abuja zuwa Malabo na kasar Equatorial Guinea a wata ziyarar aiki ta kwanaki uku domin girmama gayyatar da shugaban kasar Teodoro Obiang Nguema Mbasogo ya yi masa.