Uncategorized
Da Matashin Da Aka Yankewa Hukuncin Kisa Saboda Batanci Ga Ma’aiku Da Wadanda Suka Yanke Masa Hukuncin Duk Kafirai Ne, Inji Shekau.
Shi kuma shugaban haramtacciyar kungiyar nan ta boko haram wato Abubakar shekau daya tashi yin magana akan matashin da aka yankewa hukuncin kisa kan batanci ga shugaban halitta a wani sabon faifan Bidiyo da ya saki yau sai yace…….
Da shi matashin da yayi batanci ga shugaban halitta da kuma su wadanda suka yanke masa hukuncin kisan duk daya suke, duk kifirai ne.
Su ‘yan boko haram su su kadai ne musulmai.
Ni kuma na san so da biyayya ga shugaban halitta ba abaki yake ba, yin abin da shugaban halitta yace kayi kabar abin da yace kabari shine fa.
Duk Wanda ba ya tare da shugaban halitta kowaye shi dan’ wuta ne billahillazi….fakatttttt, Inji Shekau…