Al'adu

Da Safiyar Yau Aka Haifi Wadannan Tagwayen A Hade.

Spread the love

Wadannan wasu jarirai ne da aka haifesu da asubahin wannan rana ta laraba a cikin garin ‘Yan’ awaki da ke karamar hukumar Tsanyawa, jihar kano.

Sunan Mahaifinsu Malam Sani Musa, Mahaifiya tasu kuma Sunanta Malama Sadiya Sani.

Allah ya dauki rayuwarsu bayan awanni Hudu da haihuwarsu.

Mahaifiyarsu na cikin koshin lafiya.

Daga Comrade Abba Tsayawa.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button