Tsaro

Da tsoffin makamai sojojin Najeriya ke amfani wajen yakar Boko Haram, In ji Sanata Ndume.

Spread the love

Daya daga cikin shugaban kwamin harkokin sojojin Najeriya na majalisar kasa sanata Ali Ndume ya ce ya zagaya cikin sojojin masu yaki da boko haram ya tarar da makaman su tsoffi ne.

Ya kara da cewa a filin daga ne ma suke raba harsashai (Saboda rashin wadatarsu).

Sanatan kuma yayi kira ga gwamnatin Shugaba Muhammadu Buhari cewa, ta samarwa sojojin kasar makamai, inda yace a kullum dai abinda yake fadawa gwamnatin ta Najeriya kenan.

Daga Bappah Haruna Bajoga

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button