Labarai

Da wanda yayi Rijista da APC da Wanda yayi da INSME Duk uwarsu daya ubansu daya ~inji ‘yan Kwankwasiyya

Spread the love


Wasu daga Cikin Shahararrun ‘yan Kungiyar kwankwasiyya sun Caccaki masu Rijista da Jam’iyar APC inda suka kwatanta Jam’iyar da Kamfanin zuba jarin Wala Wala na INSME. 

Salisu Yahaya Hotoro daya ne daga Cikin Shahararrun marubuta na Kungiyar PDP kwankwasiyya, a Rubutun sa a Kan masu sabunta Rijistar Jam’iyar ta APC  yace.. Yasin da naje nayi rijista da APC gwara naje nayi da INSME

Sheikh Yusuf Abubakar babati shima Yana daga Cikin masu goyon bayan Kwankwasiyya PDP A Jihar kano, shima ga Abinda ya rubuta
Yace
Da wanda yayi rijistar Apc da wanda yayi ta #INSME uwarsu daya ubansu daya…

Abin jira a gani dai bai wuce martanin da’ya’yan jam’iyyar APC din za su mayar ba.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button