Labarai
Da ‘yata nake tafiya Zanga Zanga domin neman ‘yanci da Ganin Nageriya ta gyaru ~Inji Aisha Yusufu.
Shahararriyar ‘yar gwagwarmaya Aisha Yusufu ta rubuta tare da wallafa hotonta tare da diyarta a shafinta na Twitter yadda take tafiya Zanga Zanga da ‘yar ta inda tace Ina alfahari da yin tafiya kafada da kafada tare da ‘yata Muna neman ingantacciyar Najeriya