Labarai

Da’ace ba Shugaba Buhari bane a Kan Mulki da yanzu Nageriya ta durkushe -Lai Mohammed

Spread the love

Ministan Watsa labarai da al’adu na Nageriya Alh Lai Mohammed Acikin wata sanarwa daya fitar a yau lahadi yace Shugaba Muhammadu Buhari ya shiga ofis a shekara ta 2015 a daidai lokacin da Nageriya ta Zama filin wasan ‘yan ta’adda a lokacin ana tafka kaazamin fadan da Babu dalilin Amma Zuwa Shugaba Buhari duk ya dakatar Lai Mohammed yace da’ace Babu Buhari akan Mulki da yanzu Nageriya ta durkushe..


Ministan Yayi Kira ga ‘yan Nageriya dasuyi watsi da duk wani labarin Yan adawa..

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button