Labarai
Dadi Kan Dadi Inji Talakan Najeriya.
Ga N-Power Kuma Ga Bashin CBN.
Shima Babban Bankin Najeriya CBN Tuni Yafara Bawa Talakawan Najeriya Bashin Kudi Domin Bunkasa Harkokin Kasuwanci Da Kuma Magance Radadin Covi-19.
Gashi Kuma A Jiya Juma’a Ne Aka Bude Shafin N-Power Don Bawa Mutane Damar Yin Rijistar Shiga Aikin Na Shekara Biyu.
Wannan Shi Ake Kira Dadi Kan Dadi.