Uncategorized
Dadumi Dumisa:- Daga Gusau…
Daga Ahmed T. Adam Bagas
Jami’an Yan Sandan Jahar Zamfara Sun kai Samame Wani Gidan Matsafa A Gusau Ta Jahar Zamfara A Unguwar Dallatu Kusa da Tashar Mota a Gusau.
An Sami Jinin yan Adam Kwarangwal din Dan Adam da Sutun Mutane da Aka Cire Masu Tarun Yawa.
A gefe Guda Kuma Anga Sunaye Manyan Yan Siyasar Jahar A Rubuce Wanda Ba’asan Ko Menene Dalilin Hakan Ba.