Labarai

Daidai Lokacin da samari ke cigaba da dunkule hannu shi kuwa Dan luwadi nuna hoton alert Milyan ashirin N20m da wani Dattijo ya tura Masa.

A daidai Lokacin samari ke shiga Kungiyar dunkule hannu ita kuwa wani Shararran Dan luwadin Nan Daya canja suffarsa Zuwa suffar mata blogger a shafin sa Instagram nuna hoton Alert
Na milyan ashirin N20m da wani Dattijo shuga daddy ya tura masa Shararran Mai suna Bobrisky ya yabawa da Dattijo tare da kalubalantar samari ‘yan dunkule da Cewa karsu fasa su cigaba da dunkule hannu a yayinda dattijai Kuma zasu cigaba da Sakin hannu tare da bude shi…

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button