Labarai
Dala dubu $82,000.00 EFCC ke nema a wajen Jagoran Inksnation.
Hukumar da ke yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa (EFCC) ta bayyana Omotade-Sparks Amos Sewanu a matsayin wanda ya kirkiro Inksnation kuma shi ne ya kirkiro Pinkoin mutumin da ake nema kan zargin zamba ta kudi har Naira Miliyan Talatin da Biyu ($ 82,000). Sakon da hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta sanya a jaridar The Nations ta ce laifin Sewanu ya hada da karyar…