Rahotanni
DALILAI 10 DA SUKA HANA CORONA TAFIYA
Rubutun Abdulrashid Abdullahi,kano
- Kirawo cutar tun kafin tazo ta hanyar cewa an shirya mata tsaf.
- Rashin kyautatawa Allah zato ta hanyar kin yadda da kaddara.
- Gujewa dakunan Allah ta hanyar komawa gidaje da ibada.
- Barin Allah mu koma ga dabarun kan mu.
- Kulle bayin Allah a gidaje ta hanyar lockdown.
- Lokacin da musulmai suke da bukatuwa zuwa ga Allah aka hana su aka rika tsoratar da su corona.
- Tsauwalawa Al’ummah daga yan kasuwa a lokacin Annoba da kuma Azumi.
- Laifuffukan da Al’ummah suke yi sai Allah ya jarabce su da Annoba, ya kuma basu shugabanni irin yadda suke.
- Siyasantar da wani bangare na Annoba daga cikin wasu masu mulki.
- ………. Fadi da kanka….