Siyasa

Dalilin Da Yasa Aka Jibge ‘Yan Sanda A Hedikwatar APC.

Spread the love

Rundunar Yan sandan Nigeria ta Fadi dalilin da yasa ta Jibge Jami’an ta a Hedikwatar Jam’iyya Mai Mulki ta APC dake Abuja.

A Sanarwar da Kakakin Rundunar Frank Mba ya Fitar, Cewa yayi an Saka yan sandan ne Domin jiran ko takwana, Kasan cewar Rikicin cikin gida da ya addabi Jam’iyyar Ya sanya Rundunar daukar Wannan Matakin.

Mba Din yace hakan ba yana Nufin yan sandan Sun kulle Sakatariyar bane, Duk Member ko ma’aikacin Jam’iyyar Na Iya Yin Harkokinsu Kamar yadda Suka Saba a baya.

Daga Ahmed T. Adam Bagas

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button