Ilimi
Dan Arewa danbaiwa, zai halarci Gasar Chemistry ta, Duniya, Bayan ya lashe ta kasa

Dalibin Dayayi Nasarar Lashe Gasar Chemistry ta Kasa, an Gayyace Shi Gasar Chemistry ta Duniya.
Usman Umar Dagona, Yasamu Gayyatar Halartar Gasar Chemistry ta Duniya, Bayan ya Lashe Gasar Chemistry ta Kasa, Wacce akayi a Watan disambar Bara (2019)
Usman Dagona Dan Asalin Jihar Yobe ne Wanda yafito daga Karamar Hukumar Bade, Shine Ya Doke Dalibai Sama da Dubu Daya Da Dari Bakwai, a Gasar Data Gabata.
Dalibin Ya Fafata Gasar ne da Wadanda Suka Kereshi a, Matakin Karatu; Dukkannin Abokan karawar tasa Sun kammala Karatun Degree Yayinda Wasu Suke Degree Nabiyu (Masters)
a, takaddar Gayyatar wacce magataddar, imagine chemistry Arden Peter flank, yasanyawa Hannu, an tabbatar da Gayyatar Usman Dagona, a Gasar ta Duniya.