Kimiya Da Fasaha
Dan Baiwa: Matashi Ya Kera Turansuhoma Wutar Lantarki.
Wani matashi kenan da ya hada injin bada wutar lantarki (Transformer).
Matashin Wanda ya kamalla karatunsa a shekarar data gabata ‘Dan asalin jahar sokoto ne.
Daga Abdulrashid Abdullahi, Kano