Labarai

Dan Nageriya na gaf da lashe Zabe A amurka

Spread the love

Wani dan asalin Nageriya daga jihar kwara Oye Owolewa, na gaf da lashe Zaben a matsayin inuwar Wakilin Amurka daga Gundumar Columbia.

ABC 7 News ne suka bayyana hakan ta shafinsu na Twitter da safiyar Laraba.

An rubuta a shafinsa na Twitter cewa, “Za a zabi Democrat Oye Owolewa a matsayin inuwar Wakilin Amurka daga Gundumar Columbia.”

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button