Labarai
Darasi Gumsu Sani abacha ta fara Sana’ar atampa
Darasi Gumsu Sani abacha ta fara wallafa kantin sayarda Zannuwa da leshi leshi da atampa a shafin ta na Instagram hakika sana’a wata abace da yakamata ko wanne dan kasa na gari hankalin ya juya kai, kuga dai darasi diyar Tsohon shugaban kasar Nageriya na Mulkin soja Hajiya Gumsu Sani Abacha yadda ta karkata zuwa Sana’a…