Zamantakewa
Daukaka Malam ali Na Koyi wani Abu Guda daya daga Ali Nuhu
Na koyi wani abu guda daya daga Ali nuhu inji Jarumi Sahir Abdul Wanda akafi Sani da malam ali acikin shirin kwana Chas’in na arewa24 ya rabuta a shafinsa na Instagram na mai cewaNakoyi wani abu guda daya daga gareshi,,,, rikeshi kuma yafi na rike makamai guda 100…. sunan abun (HAKURI) Ali Nuhu Mohammed yace min Abdul daya daga cikin sirrin daukakata shine HAKURI dakuma dauke kai daga duk wani abunda akeyi domin bakanta min..