Labarai
Daular larabawa dubai ta aminta da bawa ‘yan Nageriya biza
Hadaddiyar daular larabawa ta amince ta dawo da bayar da biza ga ‘yan Najeriya, in ji gwamnati. Hadi Sirika, Ministan Sufurin Jiragen Sama, ya sanar da hakan ne ta shafinsa na Twitter a ranar Laraba. Ya bayyana cewa an dauki matakin ne domin ba kamfanin jiragen sama na Emirates damar cigaba da aiki a Najeriya Ya ce, “Hadaddiyar Daular Larabawa ta rubuta don bayyana cewa sun amince da bayar da biza ga’ yan Najeriya, saboda haka an yanke shawarar ba da izinin Emirates ya tashi zuwa Najeriya. “Fara bayarwar Visa sharadi ne na sharadi