Lafiya
Dole Mu Yaki Fyade..
Mu matan Gwamnoni Dole mu hadu mu yaki matsalar Fyade inji matar Gwamnan jihar kebbi hajiya zainab bagudu.
A wani gajeren Bidiyon da matar Gwamnan fitar tana cewa dole malamai da sarakuna ‘yan siyasa muhada karki da karfe domin mahimmanci da Bala’i irin fyade hakan yasa ita kanta Majalisar dinkin duniya ta ware wasu ranaku domin yaki da matsalar fyade…