Fashion
Dole ne nayi kuka inji Jaruma Momme Gombe
Jaruma Momme Gombe tace abin yana damunta sosai dole ne tayi kuka da idonta domin kuwa tanaji tana kallo babu yadda zatayi gashi azumin watan ramadan ya kusa wuce hakan yasa dole tayi kuka, jarumar dai itace wacce kwanakin baya akayi zargin cewa mawaki hamisu Breaker ya kashe mata aure a gidan mijinta ya kawo harkar film Sa’anan kuma yayi soyayya da ita tun kafin aurenta ya mutu saidai a Lokacin shi mawakin ya karyata batun…
jarumar ta rubuta ne a shafinta na Instagram…