Labarai
Dr Pantami ya bayarda umarnin cigaba da Rijista da sayarda layukan waya.
Hukumar NCC ta bada sanarwar karshe a 2020, za a cigaba da rajistar sabon SIM.
Wani sabon umarni ya fito daga gwamnatin tarayya kan rajistar layin wayoyi.
Hukumar NCC ta ce ta janye dakatarwar da ta yi a kan rajistar SIM kwanaki.
ALTON ta ji tausayin wadanda su ka gaza rajista ko gyara layukan wayoyinsu.
Yanzu nan mu ke ji daga This Day cewa hukumar NCC mai kula da harkokin sadarwa ta dauki sabon mataki game da rajistar layin wayoyi.
Gwamnatin tarayya ta bada sanarwa cewa an dakatar da maganar daina yin rajistar sababbin layi da tusa rajistar tsofaffin layukan wayoyi a Najeriya.