Siyasa

DSS Sun Gayyaci Ghali Umar Na Abba Saboda Ya Kalubalanci Gwamnatin Buhari.

Spread the love

Daga Kabiru Ado Muhd

Hukumar ‘yan sandan farin kaya DSS sun gayyaci tsohon shugaban majalisar dokokin Najeriya Hon Ghali Umar Na Abba ne bayan sun jiyo shi yana caccakar shugaban kasar Nigeria Muhammadu Buhari.

Acikin bayanan da ghali Umar Na Abba yayi yace babu abinda shugaba Buhari yayi a gwamnatin Sa illa ciyar da Nigeria baya.

Ghali Umar Na Abba ya Kara da cewa Buhari be cancanci shugaban cin Nigeria ba kuma shine shugaba mafi muni da aka tabayi a tarihin Nigeria Wanda yayi matukar mayar da Nigeria baya maimakon gaba.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button