Addini

Duk Wanda Ya biyema Gwamnatin Kan Sallah To dan wutar ne Sheikh Haifan..

Spread the love

Kan Batun Sallah Duk Wanda Yaki Zuwa Sallah domin Gwamnatin To Dan Wuta ne Sheikh Yahaya Haifan
Shahararran Malamin Addinin Allah Malam Yahaya Haifan Yace Babu uziri ga wayanda sukayiwa gwamnati biyayyaakan sabon Allah tunda ba tilastasu akayi baKawai daga ance Ku kubar sallah sai kuma kuka bari alhalin ba tilasta ku akayi ba kun manta Cikinsuratul bakara Allah yana cewa duk Wa’yanda sukayima Shugabanni su  biyayya kan sabon Allah Ranalqiyama dasu da shuwagabanni nasu duk ‘yan wuta neAllah kuma yace su ba masu fita banedaga cikin wutar”Musulunci yafi shekara Dari bakwai a Arewacin Najeriya Dan haka babu Wanda ya isa yakawar daDashi kowaye shiSaidai ma abinda yafi hakan ya karu don haka saidai kujikunya Dan kuwa Allah zai kare addininsaHar’ila yau  malamin ya kara da cewa  rashin ilimi ne da sabanin mas’habobi  amma idan ba haka ba ai mutum biyu zasuiya yin sallan juma’ansu Kawai hudu bace kuma kaji tsoronAllah shikenan kayi raka’a biyu wallahi Allah zaikarbaBatun sai limami ratibi ko mutane arba’in ba dukwannan basu tabbata daga manzon Allah ba

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button