Rahotanni
Duk Wanda Ya Taka Dokar Hana Tafsiri Da Tarawih A Sokoto Zai Fuskanci Hukunci~ Aminu Waziri Tambuwal
Daga Ahmed T. Adam Bagas
Gwamnan Jahar Sokoto Hon. Aminu Waziri Tambuwal ya Jadda da Dokar nan da Mai Alfarma Sarkin Musulmi Alh. Sa’ad Abubakar Ya yi sanar Na Hana Tafsiri da Sallar Tarawih Domin gudun yaduwar Covid-19.
Tambuwal din Yace Duk Wanda Bai girmama Dokaba zai fuskanci Hukunci mai Tsanani a Jahar Sokoto.