Labarai

Dukda a baya Gwamnatin Buhari ta Zargi Ngozi Okonjo-Iweala da sace kudin Nageriya yanzu Buhari Yace da ita Zan Tabbatar kin Zama Shugabar Kungiyar kasuwanci ta duniya.

Spread the love

Shugaba Muhammadu Buhari a ranar Litinin ya tabbatar wa tsohuwar Ministar Kudi da Tattalin Arziki, Ngozi Okonjo-Iweala, cewa zai yi duk abin da zai iya wajen ganin ta zama Darakta-Janar na Kungiyar Kasuwanci ta Duniya. A cewar wata sanarwa daga babban hadiminsa na musamman kan harkokin yada labarai Garba Shehu, shugaban ya yi alkawarin ne yayin karbar Okonjo-Iweala a fadar shugaban kasa da ke Abuja.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button