Rahotanni
EFCC Kun gayyaceni amma kun sanar da duniya cewa kun kamani…
Tsohon sanata a jihar kaduna ta tsakiya sanata shehu sani ya maidawa da hukumar EFCC martani jum kadan bayan Hukumar ta karyata batun kama Shugaban ta Ibrahim magu inda sukace ba kama magu akayi ba gayyatarsa akayi shi ne shi kuma shehu sani yace amma ni Kun gayyace ni, na girmama gayyatar nazo tare da lauyata amma kuma kun shayar da ‘yan jarida cewa kun kamoni ne kama, Lallai Na koya daga wurinku…