Labarai

EFCC Ta Dakume Mataimakin Gwamna Ortom Kan Zargin cin Hancin Naira Miliyan 42.

Spread the love

Hukumar yaki da yiwa tattalin arzikin kasa ta’annati ta ce ta kama Paul Hembah mai bawa Gwamnan jihar Benue shawara kan harkokin tsaro.

A wata sanarwa da shugaban sashin yada labarai na yankin, Ayodele Babatunde ya fitar, ta ce ana tuhumar mai taimakawa gwamnan ne kan zargin ruf da ciki da Naira miliyan 250.

A binciken da aka gudanar, mai bada shawara kan harkar tsaron ranar 12 ga Yuli 2019 ya mayar da kudin da aka sace daga ofishinsa zuwa asusunsa na sirri, sannan ya karbo jimillar kudin a ranar ranar.

Sanarwar ta kara da cewa, “Kudaden da aka sace an waresu ne domin a rarrabawa kungiyoyin kula da tsaro na jihar Benue.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button