Lafiya
El-Rufa’i Ya Sassauta Dokar Kulle.

Gwamnan Jihar Kaduna Malam Nasiru El-rufa’i Ya Sassauta Dokar Hana Zirga-zirga A Jihar Kaduna.
Yanzu Dai Al’ummar Jihar Ta Kaduna Suna Da Damar Yin Zirga-zirga Daga Litinin Zuwa Juma’a Daga Karfe 8 Na Safe Zuwa Karfe 5 Na Yamma.