Labarai
#Endsars Yau Shugaba Buhari zaiyi jawabi ga ‘yan Nageriya.
Bayan cikakken bayani da shugabannin tsaro suka yi kan halin da kasar ke ciki a yanzu, Shugaba Muhammadu Buhari zai gabatar da jawabi ga Yan Nageriya a yau Alhamis, 22 ga Oktoba, 2020 da misalin karfe 7 na yamma. An umarci gidajen Talabijin, Rediyo da sauran kafofin watsa labarai na da su sadu da Gidan Talabijin na Najeriya (NTA) da Rediyon Najeriya domin saurare Kai tsaye