Nishadi

FATAL ARROGANCE: Wani Sabon Film Na ‘Yan Shi’a Da Ake Shirya Shi A Kudancin Najeriya

Spread the love

Fatal Arrogance wani sabon film mai alaka da yan Shi’a Wanda kamfanin shirya fina finai Na kudancin Najeriya suke shirya shi yanzu haka a jihar Enugu.

Tuni dai ‘yan kungiyar Shi’a suka fara nuna rashin jin dadin su kan yadda aka alakanta su da film din, inda ake zargin a labarin film din an bayyana mabiya kungiyar ta Shi’a a matsayin wasu mutane masu tada zaune tsaye.

Daga cikin jaruman film din akwai shahararren Dan wasan kwaikwayon Nan Na kannywood babban amini ga Sani Musa Danja, me suna yakubu Muhammad, du kuma peter Edochie, dadai sauransu.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button