Labarai

Fateema tayiwa maza ‘Yan Samarin da basu da kudin aure addu’a ta musamman.

Spread the love

Wata matashiyar budurwa Mai suna Fateemah Mamerh ta rubuta Ruwan addu’o’i ga mazaje masu son aure a shafinta na Twitter inda tace
Ya Allah Duk wani Namiji dake son Aure beda Halin yi Allah ka buda
Ya Rab duk macen dake son Aure Allah ka aurar da ita, Ya Razzaq ka azurtamu, Kasa mu cika da kalmar Shahada yayi Mutuwa. Ya Aziz ka biya mana dukkan bukatunmu
Allah ka Sakawa Iyayenmu da Aljannah

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button