Labarai

Ga Ainihin Abun Da Ya Faru Da Magu Yau..

Spread the love

Shugaban rikon mukamin hukumar yaki da masu yiwa tattalin arzikin kasa ta’annati, EFCC, Ibrahim Magu, a ranar Litinin ya bayyana a gaban Kwamitin Shugaban Kasa wanda ke duba ayyukan hukumar a zauren Banquet Hall na fadar Shugaban Kasa, Abuja. A wata sanarwa da hukumar ta EFCC ta fitar, ta ce an bai wa Mista Magu goron gayyatar ne a gaban kwamitin yayin da yake kan hanyarsa ta zuwa hedikwatar sojojin, Abuja don ganawa. “Ba a kama shi a  EFCC ba ko tilasta masa ba kawai ya girmama gayyatarsa ne Sanarwar ta ce wani memba na wata kungiyar lauya daga hukumar EFCC tana tare da shi a gaban kwamitin.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button