Tsaro
Ga Fuskokin Sojoji bakwai 7 da suka mutu a hadarin Jirgin Saman soja a abuja.
Ga Wasu daga Cikin hotuna da sunayen Sojojin Saman Nijeriya Guda Bakwai Da Suka mutua a Sakamakon hadarin Jirgin Sam a Abuja wanda Ya Kama Da Wuta Yau A Garin Abuja.
Flt Lt Gazama
Flt Lt Piyo
Flg Offr Okpara
FS Olawumi
ACM Johnson