Labarai
Ga jerin laifukan da ake zargin Emefiele cikin harda zargin ta’addanci.
Cikakkun bayanai kan zargi Goma da DSS 10 suka yi wa Tsohon Gwamnan CBN da aka dakatar, Godwin Emefiele (Kafin a dakatar da shi)
- Bawa ‘yan bindiga da ba a san su ba, ESN da IPOB da kudin da ya tara a takararsa na shugaban kasa a bara da kuma karkatar da kudade daga asusun gwamnati.
- laifukan da suka shafi Mismanagement of Nigeria’s social investment program (NISRAL and the Anchor Borrowers Scheme)
- Laifukan tattalin arziki ba bisa ka’ida ba na yanayin tsaron kasa
- hallatta ku’din haram-Money Laundering
- Gurbatattun Ayyukan da ba su da kyau-Unwholesome activities through proxies
- laifukan da suka shafi Round tripping
- Bayar da fa’idodin kuɗi ga kai da sauran su
- Barazana ga Tsaron Kasa
- Makircin laifuka na karkatar da dukiyar gwamnati
- Tallafi ga Ta’addanci