Addini
Ga Masallacin Da Shugaba Buhari Yagina Da Kudin Aljihunsa.

Yaba kyauta tukuici;
Hoton masallacin da shugaban kasar Nigeria muhammadu Buhari ya Gina da kudin Aljihun Sa a kauyen Dumurkul dake garin Daura a jihar Katsina.

Daga Kabiru Ado Muhd