Labarai
Ga wani Labari Mai Dadi ga ‘yan Nageriya.
yanzu Najeriya za ta rika kashe Naira biliyan 28 Kacal a duk shekara, wanda aka yi amfani da wani bangare wajen shigo da iskar gas, saboda Gwamnatin Tarayya ta kammala mafi girman wurin ajiyar LPG a Garin Benin. Masana’antar da za a ƙaddamar Kuma ta fara aiki Gobe, za ta rage metric tan 260,000 na shigo da LPG daga kasar Amurka, da kuma samar da ayyuka da dama. Najeriya za ta yi nasara.