Ga Cikakken yadda Labarin bom ya halaka kananan Yara 6 yayinda mutun takwas 8 kuma an garzaya dasu asbiiti a kauyen Yammama dake karamar Hukumar Malumfashi a jihar Katsina sakamakon fashewar wani abu da ake zargi Bam ne. ance ana zaton bom ne aka dasashi domin yarane sukaje suna wasa sai suka tonashi a kasa da aka rufe sai bom din ya tashi