Mata iyayenmu

Gabon tayi magana kan zunubin dake Kan ta…

Spread the love

Hadiza aliyu gabon wacce tayi fice wajen bayarda Tallafi ga gajiyayyu tare da taimako bayin allah tayi wata magana mai gajeran harufa amma mai dauke da darasi ta rubuta da kalmar turanci a shafin ta na Instagram ga fassara da hausa…Tace Allah yana ganin zunubanmu a fili fiye da kowa da kowa amma kuma duk da haka yana kula da mu sosai fiye da Kowa…
wannan kalamai ne masu dauke da darasi sosai matuka…

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button