Labarai

Ganduje ya zama kare mujiya kowa baya son ganinshi ya bar sharar masallaci ya tafi yana yin na gida giya ~Kwankwaso.

Spread the love

Jagoran jam’iyar NNPP Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso ya bayyana hakan ne a cikin wani bidiyo dake yawo a shafukan Sada zumintar zamani Yana fa’dawa Mabiyan sa a gidan sa Dake Abuja Yana Mai cewa dasu, Ku tabbata masu bukatar shigowa jam’iya sun shigo mu duk abinda ya faru  tsakanin 2015 a lokacin Muna dinke duk abinda ya biyo baya mu munsan Mai laifi wanda yazo ya tsaya tafiyarmu idan ba da ban ya tsaya ba da Babu wanda ya Isa ya shuga radio ya zagi Rabi’u Kwankwaso yayi batanci kowa da yanzu Yana nan cikin mutunci.

Ba gaira babu dalili ya kama fada ya kama Yaki Yana sharar masallaci yanzu koma na gidan giya Kuma a can ma korarsa ake ya zama kamar kare mujiya babu wanda yake so ya Ganshi

Rigamar Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso ta samo asali ne tun bayan zaben 2015 da Gwamna Ganduje ya fice daga tafiyar Kwankwasiyya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button