Labarai
Gina jami’ar Muslunci an Tara Milyoyin Amma Shugaba Buhari ya hana Kungiyarta Izalah ko Sisin Naira.
Kungiyar Jibwis Izalah Sun fitar da sanarwar cewa Kan Batun Gina jami’ar Muslunci a hadejia yanzu Haka Jama’a masu ba da Naira dubu dai dai sun tara fiye da Naira miliyan 160. Abdulsamad BUA ya ba da Naira miliyan 50. Gwamna Badaru ya samar da filin kadada 150. Gwamnoni 5 sun ba da Naira miliyan 250. ‘Yan majalisar wakilai 160 Naira miliyan 160. Sai Kungiyar tace haryanzu Shugaba Buhari Bai bayarda ko sisi ba Amma ya ce zai ba da miliyoyin Naira..