Labarai
Gobara A Central Bank (CBN)……..
Daga Ahmed T. Adam Bagas
A yau talata ne Dai Wata mummunar Gobara ta Kama wani Sashi Na Babban Bankin Nigeria CBN Reshen Jahar Plateu A Garin Jos, Kawo yanzu dai ba’a San Musabbabin Wannan Gobarar Ba.