Labarai
Gobe juma’a Shugaba Buhari zaiyi jawabin Sabuwar Shekara ga ‘Yan Nageriya.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai yi wa Yan Nageriya jawabin Sabuwar Shekara a Gobe ranar Juma’a, 1 ga watan Janairu, 2021 da karfe 7 na safe.
An umarci gidajen Talabijin, Rediyo da sauran kafofin watsa labarai da su shiga ayyukan sadarwar na Gidan Talabijin din Najeriya (NTA) da Rediyon Tarayyar Najeriya (FRCN),
Garba Shehu
Babban mataimaki na musamman ga shugaban kasa
(Kafofin watsa labarai & Jama’a)
Disamba 31, 2020