Kimiya Da Fasaha

Gurgu, Mai Basirar Zane Da kere-Kere

Spread the love

Abubakar Sadik Yaro, ne da Bai Taba Zuwa Makaranta Ba Amman Allah Ya Bashi Basirar Kera Abubuwa Da Yawa.

Abubakar Sadiq Ma Zaunin Garin Tella ne wani
Kauye dake Jahar Taraba a Karamar hukumar Gassol.

Duk Da Wannan Zane Da Sadik YakeYi,
Amman Har Yanzu Bara Yake Kafin Ya Samu Abinda Zai Saka Abakin Salatin Sa, Sakamakon Iyayen Sa Talakawa Ne Ba Su Da Abinda Zasu Dauki dawainiyar Rayuwar sa, balle su Kaishi Makaranta,

Hakika Irin Wadannan Yara Da Zaa Tallafa Musu Da Lallai Zasu Iya Zama Abin Alfahari A Wannan Yanki Namu Na Arewa cin Nigeria,

Duk Wanda Yaji Zai Taimaki Wannan Yaro Zai Iya Tuntubar Jaridar Mikiya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button