Labarai
Gwabnatin Kano Ta Kara Ranar Litinin Matsayin Ranakun Fita Kasuwa.
Gwabnatin jahar Kano karkashin Dakta Abdullahi Umar Ganduje ta ‘kara ranar litinin acikin ranakun fita kasuwa ajahar Kano inda yanzu za’a ringa fita ranar litinin laraba juma’a lahadi
A sanarwa da Gwabnatin ta fitar ta bakin sakataren yada labarai na Gwabnan mal. Abba Anwar tace ta Duba bu’katar ‘yan kasuwar jahar Kano da Suka nemi a karamusu kwana 1 A cikin kwanakin fita kasuwa A jahar Kano
.
Za’a Rinka Bude Kasuwanni JUMMA’A, LAHADI, LITININ, LARABA.
Daga Abdulrashid Abdullahi,Kano